1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Kwallon kafa

Wasannin Bundesliga kai tsaye

Ramatu Garba Baba SB
December 14, 2016

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

Deutschland Fußball Bundesliga 2016 34. Spieltag Schalke Hoffenheim 1:0
Hoto: picture-alliance/dpa/Promediafoto/M. Deines

Bundesliga Radio Kai Tsaye a ranar Asabar muna na dauke da sabon wasa. Gazali Abdou Tassawa tare da Suleiman Babayo za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 2:25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe 1:25 agogon Ghana, don kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin Schalke da Hoffenheim.

Shirye-shiryen DW Hausa kai tsaye (da Bundesliga a ran Asabar)

This browser does not support the audio element.

Za ku iya kama mu a tashoshin abokanan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita 16, kilohas 17840 da mita 19 Kilohas 15195.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

 

Najeriya:

Freedom Radio – Kano, Dutse, Kaduna

Rima FM 97.1 – Sokoto

Liberty FM – Kaduna

BRC – Bauchi

Progress Radio – Gombe

Radio Gotel – Yola

Unity FM – Jos

 

Nijar:

Alternative - Niamey

Anfani – Niamey, Diffa, Maradi, Zinder

Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri

Garkuwa – Maradi

Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya

Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Murya Talaka Filingué – Filingué

Niyya – Konni

Nomade - Agadez

Saraounia - Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah – Zinder

Tarmamuwa – Tessaoua

Ténéré FM – Niamey and all Ténéré FM frequencies in the country

Té Bon Sé - Tillabéri

 

Ghana

Justice FM - Tamale

Zuria FM – Kumasi

 

Kamaru

Radio Communautaire Tikiri FM - Meiganga

Radio Salaaman  - Garoua

 

Burkina Faso:

Horizon FM - Fada-Ngourma

 

Côte d'Ivoire:

Tere FM – Abidjan

 

Mali:

Koukia FM 107.8 - Ansongo

Radio Rurale - Ménaka

Radio Voix des Foghass - Bourem

 

Senegal:

Radio Dunyaa FM – Tamba