Labarin Wasanni kan gasar Bundesliga da wasu kasashen Turai
March 4, 2019![Fußball Bundesliga VfL Wolfsburg - Werder Bremen](https://static.dw.com/image/47758953_800.webp)
Talla
Shirin na wannan lokaci za mu mayar da hankali kan wasannin lig na Bundesliga na Jamus da wasu kasashen Turai da inda aka kwana kan wasannin neman cin kofin zakarun nahiyar Afirka: