1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Wasu dalilan tabarbarewar ilimi a Najeriya

July 1, 2021

Dalibai masu neman shiga jami'o'i a Najeriya sun yi mummunar faduwa a bana, bayan rubuta jarrabawar neman shiga manyan makarantun da aka saba yi a duk shekara.

Nigeria Abuja 2014 | Studenten & Ergebnis der Prüfungen
Hoto: Imago Images/Xinhua Afrika

Masana da masu fashin baki kan harkokin ilimi na ci gaba da bayyana irin yadda ilimi ke kara tabarbarewa musamman ma a arewacin kasar. 

Dalilai da dama ne dai suka sanya daliban rashin katabus a banan, wadanda suka hada da rufe makarantu da aka yi saboda gudun yaduwar cutar COVID-19. Haka ma akwai wadanda ke ganin maida hankali da matasa ke yi a shafukan sada zumunta na zamani maimakon karatu yadda ya dace. Faduwar dai ta yi munin da ba a taba ganin irinta ba a kasar. 

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW