An sace mata 13 da jariri daya a Sokoto
November 30, 2025
Talla
Wani mauzaunin garin ya shaida wa manema labarai cewar 'yan bindigar sun yi garkuwa da mutane 14, ciki har da amarya da kuma 'yan mata 10. Babu dai wani karin bayyani kawo yanzu a kan annnan al'amari.
A cikin watan Oktoban da ya gabata ma yan bindigar sun sace mutane 13 a garin na chacho dake da nisan tafiyar awa daga daga Sokoton.