Wutar daji na barna a Turkiya
August 2, 2021Talla
Tun farko an kiesta cewar kamar wutar dajin 130 ke ci a kasar, amma kawo yanzu bakwai sun gagara shawo kai. Hukumomi sun ce an kwashe mutane sama da dubu ta jiragen ruwa a garuruwan da gobarar ta wasashe, kana masu aikin kashe gobara sama da dubu fudu na ta kokarin kashe wutar dajin.