Al'aduJamusYadda aka gudanar da bikin al'ada na carnival a Jamus02:31This browser does not support the video element.Al'aduJamusAbubakar Said Saad SB02/23/2026February 23, 2026Rose Monday na daga cikin manyan bukukuwan Carnival a Jamus, inda tituna ke cika da kayayyakin kawa, raha da nishadi. A kowace shekara dubban jama'a 'yan kasa da baki kan taru domin shaida wannan al'ada mai dimbin tarihiKwafi mahadaTalla