SiyasaYadda ake cinikin albasa a Sokoto 03:07This browser does not support the video element.SiyasaMa'awiyya Abubakar Sadiq06/29/2020June 29, 2020Al'umma da dama na amfani da sana'ar albasa don dogaro da kai a cikin wannan rahoton za ku ga yadda ake hada-hadar kasuwancin albasa a garin Gwaranyo da ke jihar Sokoto a NajeriyaKwafi mahadaTalla