1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
ZaneAfirka

Yadda ake hada hadar dinkunan sallah a Maradi

03:16

This browser does not support the video element.

March 17, 2026

Yayin da karamar sallah ke kara gabatowa matasa teloli a birnin Maradi na Nijar na ta kokarin dinka sabbin kaya na zamani domin biyan bukatar matasan da ke tururuwar zuwa shagunan su don samun kayan sallah.