A wannan lokaci da cutar Corona ta tilasta wa jama'a sauya yadda suke gudanar da ayyukansu, tashar DW na ci gaba da kawo muku halin da duniya ke ciki duk da cewa hakan na da wahala kwarai a wannan lokaci. Ku zauna a gida, ku dauki matakan kariya kuma ku ci gaba da kasancewa da DW!