1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Yadda DW Hausa ke aikin karanta wasikun masu sauraro

05:28

This browser does not support the video element.

April 1, 2022

A cikin wannan bidiyon za ku samu cikakken bayani kan yadda za ku iya turo da ra'ayoyinku ga DW Hausa ta imel ko ta Facebook domin a karanta a shirye-shiryenmu na rediyo.