Salon rayuwaAfirkaJami'an Hisbah na samun horo jihar Katsina da ke Najeriya02:39This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaYusuf Ibrahim Jargaba AMA/SB01/21/2025January 21, 2025Jami'an hukumar Hisbah a jihar Katsina da ke Najeriya na samun horo daga jami'an tsaro kan yadda za su tafiyar da aiki gadan-gadan.Kwafi mahadaTalla