1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Yadda leda ke barazana ga nama a Nijar

02:49

This browser does not support the video element.

Salissou Boukari SB
June 14, 2023

Zubar da ledoji barkatai a juji na barazana ga naman da ake samu daga jikin shanu da sauran dabbobi a Jamhuriyar Nijar.