SiyasaYadda manoma ke sayen fartanya a Nijar02:36This browser does not support the video element.SiyasaMohamed Tidjani Hassane ZUD07/29/2022July 29, 2022A yayin da damina ta kankama a Jamhuriyar Nijar, manoma sun shiga kasuwanni domin neman fartanya da sauran kayan noma. Ga karin bayani a wannan bidiyon.Kwafi mahadaTalla