1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda muke tsarawa da gabatar da shirye-shiryenmu

03:17

This browser does not support the video element.

November 18, 2016

Shin kuna son sanin yadda ma'aikatan DW Hausa ke gudanar da aikinsu? A cikin wannan bidiyon za a ga yadda ma'aikatan ke tsarawa da kuma gabatar da shirye-shirye a kowacce rana.