Yadda Najeriyya ta ci moriyar hulda da kasar Jamus
03:17
Salon rayuwaJamus
Uwais Abubakar Idris AMA/ZUD/SB
March 6, 2024
Gwamnatin Jamus ta ware makudan kudade domin tallafa wa Najeriya ta fannomni da dama ciki har da na wutar lantarki da layin dogo. Duk wannan a cikin wani yanayi na kyakyawar huldar da ke tsakanin kasashen biyu. A tattaunawar da ya yi da DW, ministan harkokin wajen Najeriya Amb Yusuf Maitama Tuggar, ya bayyana muhimman tsare-tsaren da kasashen biyu suka cimma ta fannonin diflomasiyya