SiyasaYajin aikin likitoci kalubale a NajeriyaYusuf Bala Nayaya09/07/2017September 7, 2017Likitoci da ke samun horon kwarewa a asibiotocin koyarwa a Najeriya shiga yajin aikinsu ya haifar da koma baya a fannin na lafiya da sanya marasa lafiya shiga yanayi mai rintsi a rayuwa.Kwafi mahadaHoto: dapdTalla