SiyasaYaki da cin hanci ga 'yan sandan Najeriya03:35This browser does not support the video element.SiyasaAbdullahi Tanko Bala AK02/20/2018February 20, 2018Duk da matakin sufeta janar na 'yan sandan Najeriya na soke wuraren binciken ababen hawa a manyan hanyoyin kasar, 'yan sandan sun ci gaba da tsayar da motoci suna karbar na goro.Kwafi mahadaTalla