SiyasaYaki da cutar Malariya a Burkina Faso03:54This browser does not support the video element.Siyasa02/22/2017February 22, 2017Malariya ta kasance cuta mafi kashe rayuka musamman a nahiyar Afirka. Kimani mutane dubu 900 ne ke mutuwa a kowacce shekara sanadiyyar cutar amma wani masanin kimiyya ya kirkiro da wani sabulun wanka a Burkina Faso don magance cutar.Kwafi mahadaTalla