Gwamnatocin wasu kasashen Afirka ciki har da tarayyar Najeriya sun tashi tsaye domin ganin sun kawar da ta'adar nan ta yin sama da fadi da dukiyar al'umma, lamarin da ke tayar da jijiyoyin wuya.
Hoto: DW
Talla
[No title]
This browser does not support the audio element.
Gwamnatocin wasu kasashen Afirka ciki har da tarayyar Najeriya da Kamaru da Ghana sun tashi tsaye domin ganin sun kawar da ta'adar nan ta yin sama da fadi da dukiyar al'umma, lamarin da ke tayar da jijiyoyin wuya.