WasanniAfirkaOlympics: 'Yan Afirka da ka iya taka rawa02:31This browser does not support the video element.WasanniAfirkaMichael Oti ARH/LMJ08/07/2024August 7, 2024Yayin da ake ci gaba da gumurzu a gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle wato Olympics da birnin Paris na ksar Faransa ke karbar bakuncinsa, ku kalli faifen bidiyonmu kan 'yan wasa daga Afirka da za su iya taka rawar gani.Kwafi mahadaTalla