Ta'addanci'Yan bindiga sun ajiye makamai a Nijar04:43This browser does not support the video element.Ta'addanciGazali Abdou Tasawa AMA/LMJ01/03/2023January 3, 2023'Yan bindiga masu garkuwa da mutane dan neman kudin fansa da kuma satar shanu a yankin Bangui na jihar Tahoua da ke kan iyaka da Najeriya, sun yi saranda tare da mika makamansu ga hukumomi domin samar da zaman lafiya. Kwafi mahadaTalla