1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan bindiga sun kai harin da ya yi ajalin mutane a Katinsa

Abdoulaye Mamane Amadou
February 3, 2026

Garin Doma na karamar hukumar Faskari a jihar Katsina, wasu 'yan bidniga sun kai harin ramuwar gayya, tare da ajalin mutane 20 da yammacin ranar Talata

Sojojin Najeriya a cikin shirin ko ta-kwana
Sojojin Najeriya a cikin shirin ko ta-kwanaHoto: Sunday Alamba/AP/picture alliance

Bayannai daga kauyen Dona na karamar hukumar Faskari a jihar Katsina, sun tabbatar da cewa wasu mahara sun kai farmakin da ya kashe mutane akalla 20 a kauyen, da ke cikin karamar hukumar Faskari da yammacin ranar Talata.

Shugaban hukumar hukumar Surajo Aliyi Daudawa ne ya tabbatar da hakan a tattaunawarsu da wakilinmu Yusuf Ibrahim Jargaba inda yace harin na ramuwar gayya ne, to amma sai yanzu haka al'ummar yankin na Doma sun shiga rudani inda suke neman daukin mahukunta

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW