Siyasa'Yan gudun hijira sun nuna dari-dari kan dalilan Turkiyya na hare-hare a Siriya03:19This browser does not support the video element.Siyasa10/25/2019October 25, 2019Kurdawan Siriya sun zargi dakarun Turkiyya da ke goyon bayan 'yan tawaye da ci gaba da kai hari a wani gari da ke kan iyakar Siriya.Kwafi mahadaTalla