Siyasa'Yan gudun hijiran Gambiya a Jamus da siyasar kasarsu02:49This browser does not support the video element.Siyasa12/29/2016December 29, 2016Yayinda suke fafitikar samun izinin mafakar siyasa a Jamus, 'yan gudun hijirar Gambiya na lura da yanayin siyasar kasarsu bayan shekaru 22 da mulkin Yahya Jammeh.Kwafi mahadaTalla