Siyasa'Yan jaridu na yankin tafkin Chadi a Jamus02:26This browser does not support the video element.SiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad SB10/11/2018October 11, 2018Wata tawaga ta 'yan jaridu da suka fito daga kasashen da ke kewaye da tafkin Chadi na Najeriya, Nijar, kamaru da Chadi, sun ziyarci wani taro kan neman hanyoyin habbaka tafkin Chadi, inda kuma bayan taron suka yi ziyarce-ziyarce.Kwafi mahadaTalla