1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaTurai

An cafke wanda ya doki kofar masarautar Burtaniya da mota

Abdulkarim Muhammad Abdulkarim
March 10, 2024

Ko a watan Mayun bara ma an kama wani mai shekaru 43 da ya gabza motarsa da kofar fadar firaministan kasar Rishi Sunak da ke Downing Street

Hoto: Matt Dunham/AP/picture alliance

'Yan sandan Burtaniya sun cafke wani mutum da ya gabza motarsa da kofar fadar masarautar kasar ta Buckingham da ke birnin London, a Asabar din karshen makon nan.

Karin bayani:Sarauniyar Ingila Elizabeth ta II ta rasu

Bayan cafke shi kuma suka wuce da shi zuwa asibiti domin duba lafiyarsa, in ji 'yan sandan, kamar yadda kamfanin dillancin labaran Faransa AFP ya rawaito.

Karin bayani:Mijin Sarauniyar Ingila Yerima Philip ya mutu

Ko a watan Mayun bara ma an kama wani mai shekaru 43 da ya gabza motarsa da kofar fadar firaministan kasar Rishi Sunak da ke Downing Street.