1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: Karin mafaka ga 'yan Ukraine

03:05

This browser does not support the video element.

Emily Sherwin AH/LMJ
December 26, 2022

Hare-haren da Rasha ta kai a baya-bayan nan kan ababen more rayuwa a Ukraine na haifar da katsewar wutar lantarki tare da tilasta wasu sababbin mutane tserewa, musamman a wannan lokacin hunturu. Tuni dai birnin Berlin na Jamus ya dauki 'yan gudun hijira kusan dubu 90 daga Ukraine a bana, amma gwamnati na karfafa gwiwar karbar karin masu neman mafakar daga Ukraine.