Yanayin Muhallin Afirka 903/18/2010March 18, 2010Munanan hanyoyin kamun kifiKwafi mahadaTallaA wannan shirin dai za a yi bayani kan mummunan hanyoyin kamun kifi inda ake amfani da abubuwa masu fashewa ana fatsa duwatsu na ƙarƙashin koguna. Hakan na yiwa halittun ƙarƙashin teku lahani.