Mata na dada yin tasiri a lamura daban-daban a nahiyarmu ta Afirka, wanda ya jagorancesu samun guraban mukamai daban-daban
Talla
Sai dai duk da wannan ƙoƙari, yara matan na ci gaba da fuskantar kalubalen wariya daga takwarorinsu maza, wanda kuma zai dauki lokaci kafin a cimma daidaituwa.