1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Ta'addanciNajeriya

‘Yar Chibok da ta auri ’yan Boko Haram takwas

01:42

This browser does not support the video element.

July 24, 2024

Sojojin Najeriya sun kubutar da wasu mata da kananan yara da ke hannun mayakan Boko Haram ciki har da wata 'yar makarantar sakandaren garin Chibok wacce ta auri maza guda takwas daabam-dabam, tun bayan da tsagerun suka yi garkuwa da dalibai a shekarar 2014 a jihar Borno.