Siyasa'Yar damben da ta shahara a Zambiya01:21This browser does not support the video element.SiyasaSuleiman Babayo01/31/2017January 31, 2017Catherine Phiri ta shahara a fannin dambe Zambiya. A shekaru 23 da haihuwa ta zama tauraruwa a duniya kana 'yar gwagwarmaya. Kwafi mahadaTalla