Al'umma'Yar Tanzaniya mai kantunan kwalliya03:05This browser does not support the video element.Al'umma01/17/2017January 17, 2017Shekha Nasser mai sana'ar kayan shafe shafe ta kafa cibiyar horaswa domin taimakawa yara mata marasa galihu koyon sana'a a harkar kwalliya. Kwafi mahadaTalla