Salon rayuwaAfirka'Yar wasan kwallon kwandon Najeriya02:21This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaAbdul-raheem Hassan SB07/29/2024July 29, 2024Yayin da kasashen duniya ke shirin fara gasar Olympics na bana a birnin Paris na kasar Faransa, DW ta zakulo Murjanatu Musa Liman daya daga cikin zaratan matasan Najeriya Bahaushiya da ke shirin daga likkafar kasar a wasan kwallon kwando.Kwafi mahadaTalla