SiyasaYiwuwar fuskantar karancin cimaka sakamakon ta'adin farin dango02:49This browser does not support the video element.SiyasaMuntaqa Ahiwa MNA03/09/2020March 9, 2020Sakamakon ta’adin farin dango a wasu kasashen Afirka na wasu makonni a halin yanzu, Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiwuwar kasashen da abin ya shafa su iya gamuwa da karancin cimaka.Kwafi mahadaTalla