1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaɓen 'yan majalisun dokoki a Aljeriya

May 10, 2012

Al'umma na kaɗa ƙuria'a a zaɓen bayan sauye sauye da gwamnatin ta ƙaddamar domin kaucewar irin bore na juyin juya hali da ake fama da shi a cikin kasashen larabawa

Women walk past electoral posters in Algiers, Wednesday, May 16, 2007. Algeria's legislative election will be held on May 17. The country has been fighting an insurgency since 1992, when the army canceled legislative elections that an Islamic party appeared set to win. (AP Photo/Ouahab Hebbat)
Hoto: AP

Waɗanda suka cancanji jefa ƙuria'a kimanin mutane miliyion 21 ake sa ran zasu sake zaɓen waklai yan majalisun 462, kuma jam'iyun siyasa guda 44 ke yin takara, a cikin su 21 na masu kishin addini islama.

A lokacin da ya ke yin jawabi ga al'umma ƙasar a bikin nuna juyayi na zagayawar cikar shekaru 67 da ƙaddamar da wani kisan kiasu a gabashin Aljeriya a Setif. Shugaba Abdelaziz Bouteflika ya yi kira ga matasa da su fito ƙwan su da kwalkwata domin kaɗa kuria'a Sai da jama'a ƙasar na yin fatali da zaɓen wanda ta hanyar shafi sada zumunta na facebook suka yi kiran da a ƙaure masa.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Usman Shehu Usman