SiyasaZaben fidda gwani cike da rigingimuYusuf Bala Nayaya10/04/2018October 4, 2018A Najeriya ba kawai a bangaren 'yan adawar PDP ba har ma da masu mulki na jam'iyyar APC an ga yadda aka rika ba wa hammata iska kan wanda zai takarar gwamna ko 'yan majlisu a tsakanin 'yan siyasar kasar, gabanin 2019.Kwafi mahadaHoto: Reuters/SotundeTalla