Zaben gwamnoni a Japan
April 8, 2007Talla
A kasar Japan jamaa sun fara jefa kuriunsu a zaben gwamnoni na jihohin kasar.
Zaben na yau share fage ne ga zaben yan majalisar dokoki da aka shirya zaa gudanar a watan yuli wanda ake ganin wani gwaji na irin goyon baya da firaminista Shinzo Abe yake da shi musamman bullowar jamiyun masu sassaucin raayi a kasar.