Zaben gwamnonin Najeriya na 2023
March 23, 2023Talla
A karon farko tun bayan kafuwarta, jam'iyyar NNPP ta yi nasarar lashe kujerar gwamna na jihar Kano hakazalika jam'iyyar Labour ta lashe kujerar gwamnan jihar Abia a yayin da gwamnoni kimanin tara suka yi nasarar yin tazarce a zaben gwamnonin Najeriyan na 2023.