SiyasaZagayowar ranar 'yancin kai a GhanaMuntaqa Ahiwa03/06/2017March 6, 2017Farfesa Usman Bari ya yi bayani kan ci gaban da Ghana ta samu a fannonin siyasa da tattalin da 'yancin fadar albarkancin baki shekaru 60 bayan samun 'yancin kai.Kwafi mahadaHoto: picture-alliance/dpa/T. RidleyTalla