Al'aduSana'o'i ga nakasassu a Yuganda01:19This browser does not support the video element.Al'adu08/11/2016August 11, 2016Duk da yadda masu nakasa ke fuskantar kyama a Yuganda, Fred Batale bai yi kasa a gwiwa wajen zama mai dogaro da kai tare da koyawa 'yan uwansa nakasassu sana'oi ba.Kwafi mahadaTalla