Zanga-zanga a Koriya ta Kudu
November 26, 2016Talla
Sama da mutane miliyan guda ne suka gudanar da gangami a birnin Seoul na Koriya ta Kudu duk da irin tsananin sanhin hunturun da ake yi hade da dussar kankara.Masu yin gangamin na bukatar shugabar kasar Park Geun Hye da ta yi marabus sakamakon abin kumyar da ta yi, na yin amfanin da mukaminta domin cimma wasu bukatu: