SiyasaNajeriya: Zanga-zanga a jihohin Arewa Ibrahima Yakubu LMJ10/15/2020October 15, 2020Matasa da malaman addinai tare da mawaka da masu shirya fina-finai da kungiyoyin mata daga jihohin arewacin Najeriya, sun gudanar da zanga-zangar lumana da ta banbamta da wadda takwarorinsu na kudancin kasar suka yi.