1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zargin gwamnatin Tinubu da cin bashin da ya wuce kima

35:59

This browser does not support the video element.

July 23, 2026

Shirin na wannan lokacin ya duba irin zargin da ake yiwa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na ciyo bashin da ya wuce kima wa Najeriya, duk da gwamnatin ta yi ikrarin cewa ta gaji wasu basussukan ne daga gwamnatocin baya