Zazzaɓin cizon sauro 1003/18/2010March 18, 2010E! Za mu iyaKwafi mahadaTallaShin ko ƙungiyar Karime za ta yi nasara a yaƙin da ta ɗaura ɗamarar yi da zazzaɓin cizon sauro? Wannan dai shine shiri na ƙarshe a salsalar shirin na zazzaɓin cizon sauro. A wannan shirin Karime ta samu damar gabatar da ƙungiyarta ta gidan rediyo.