Zazzaɓin cizon sauro 503/18/2010March 18, 2010Rigakafi ya fi maganiKwafi mahadaTallaMahaifiyar Karime ta kaita wajen boka maimakon wurin likita. Ko shakka babu ana iya ceto rayuka da yawa idan aka yi jinya da ta dace sannan idan asibitoci na da ƙwararrun ma´aikata da isassun kayan aiki.