1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zazzaɓin cizon sauro 8

March 18, 2010

Yaƙi da baƙin da ba a maraba da su

A cikin shirin dai za mu yiwa iyalin Karime rakiya akan hanyar zuwa gida. Karime dai ta warke bayan ta gama shan magungunanta. Saboda haka ta koma makaranta.