Al'aduZikiri na daga cikin abubuwan da musulmi ke yi don kusanta ga Allah. Ko ya 'yan Kadiriyya ke yin nasu?03:03This browser does not support the video element.Al'aduAbdulrahman Kabir12/14/2022December 14, 2022Zikiri na daya daga cikin ayyukan ibada da ke kusanta masu yinsa ga Ubangijinsu Allah subhanahu wa ta'ala. DW ta ziyarci gidan Kadiriyya a Kano don ganin yadda suke gudanar da zikirinsu.Kwafi mahadaTalla