Ziyara Vladmir Putin a ƙasar Hongrie
February 28, 2006Talla
Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya fara ziyara aiki a kasar Hongrie.
A dazun nan ne, Putin, ya sauka a Budapest babban birnin Kasar, tare da rakiyar wata babar tawaga, da ta kunshi shugabanin kampanonin kasar Rasha.
A tsawan yini daya, tawagogin 2, za su masanyar ra´ayoyi a game da mattakan bunkasa harakokin cinikaya tsakanin su, mussamman ta fannin iskan Gaz.