1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ziyarar ministar harkokin wajen Jamus a Maiduguri

03:24

This browser does not support the video element.

Abdoulaye Mamane Amadou Abdullahi Tanko Bala
December 20, 2022

Ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock, ta ziyarci al’ummar Ngarnnam na jihar Borno, yankin da rikicin Boko Haram ya yi wa illa. Jamus na kan gaba a jerin kasashen da ke bayar da tallafi a shirin Majalisar Dinkin Duniya na sake tsugunar da muatanen da rikicin Boko Haram ya shafa domin inganta masu rayuwa.